ha_tq/2sa/11/18.md

371 B

Menene Yowa ya fada wa manzo sa lokacin da manz0n ya kawo labarin yaƙin ga Dauda?

Yowab ya gaya ma manzon sa wurin Dauda zai ji haush bayan wanan manzao ya kai masa wanan labarin game da Yaƙin ma Dauda.

Wane Labari ne Yowab ya tunani da ce Dauda zai fush da shi game da Yaƙin.

Dauda za yi fushi dacewa rundunar har suna kai wa kusa da bangon birnin suna Yaƙi.