ha_tq/2sa/11/14.md

247 B

Dauda ya aika da da ruutu a ba Yowab ta hannun Yuriya , Menene ya ce a rubutun?

Dauda ya ce a cikin rubutu da yi a cikin wasika cewa "A sa Yuriya a gaba in da yaƙi ya fi zafi sosai, sa'an nan ku janye daga gare shi, domin a buge shi ya mutu."