ha_tq/2sa/11/06.md

334 B

Bayan Dauda ya gane Bayasheba na da ciki menene ya yi?

Lokacin da Dauda ya gane cewa Biyasheba na da ciki Ya aika da yowab da cewa a kirawo masa Yuriya Bahitte.

Lokacin da Yuriya ya zo menene Dauda ya yi ƙoƙarin ya yi wa Yuriyah?

Dauda ya yi ƙoƙarin samin Yuriyah ya gangara zuwa gidansa ya kuma wanke ya wanke ƙafafunsa.