ha_tq/2sa/11/02.md

219 B

Wanene Dauda ya gani yammatayi lokacin daya ya tashi daga kan gadon sa yana tafiya saman rsoron fadarsa?

Dauda ya ga wata mace na wanka sunanta Batsheba.

Wanene mijin Batsheba?

Yuriya ne Bahitte mijin Batsheba .