ha_tq/2sa/09/11.md

193 B

a ina ne ,efiboshet ya zauna bayan Dauda ya nuna masa alherin Allah?

Mefiboshet na zama a Yerusalem.

Wace matsala ce Mefiboshet yake da ita a jikin sa?

Mefiboshet gurgune a ƙafafun sa.