ha_tq/2sa/09/09.md

154 B

Menene Dauda ya faɗawa Ziba ya yi don Mefiboshet?

Dauda ya gaya wa Ziba, ɗan sa da kuma bawan sa, su huɗe gonar Mefiboshet masa su kuma girbe masa.