ha_tq/2sa/09/07.md

192 B

Wanene irin Alherine Dauda ya nuna wa Mefiboshet don ta dalilin Yonatan?

Dauda ya mayar ma Mefoboshet dukan ƙasar da Saul, kakansa da kuma Dauda yasa mefiboshet ya ci kullum a tebirin sa.