ha_tq/2sa/09/03.md

230 B

Ta yaya ne Ziba ya amsawa sarki a lokacin da ya tambaye shi idan ko akwai wanda ya rage a cikin iyalin Saul wanda sarkin zai nuna wa alherin Allah?

Ziba ya amsa ya ce wa sarki "Yonatan nada ɗa wanda yake gurgu ne a ƙafarsa."