ha_tq/2sa/09/01.md

165 B

Menene yasa Dauda ke so ya nuna alheri a kan kowane ɗaya da ya rage a gidan Saul?

Dauda yana san ya nuna wa kowane da ya rage a cikin gidan Saul saboda Yonatan.