ha_tq/2sa/08/11.md

156 B

Menene Dauda Ya yi da azurfa da zinariya daga ƙasar da ya kayar?

Dauda ya ƙeɓe zinariya, da azurfa da ya samo daga ƙasa da ci da yaƙi domin Yahweh.