ha_tq/2sa/08/01.md

144 B

Menene Dauda Ya samu ta wurin kai wa filistiyawa hari ya kuma yi nasara a kan su?

Dauda ya karɓe Gat da ƙauyukan ta daga ikon Filistiyawa.