ha_tq/2sa/07/27.md

436 B

Ta yaya ne Dauda ya ce ya sami ƙarfafawar yin adu'a ga Yahweh na sama?

Dauda yace ya sami ƙarfin halin yin adu'a ga Yahweh na sama saboda Yahweh ba sama ya bayana ma Dauda cewa zaya giana wa Dauda gida.

Menene Dauda ya ɗauki maganar Allah ta zama?

Dauda ya ɗauki maganar Yahweh tabatacciya ce.

Menene dauda yake so Yahweh ya yi?

Dauda ya buƙaci Yahweh ya yi abubuwan da ya faɗa wa Dauda da kuma albarkatar gidan Dauda.