ha_tq/2sa/07/21.md

385 B

Menene Dauda ya ce dalilin da Yahweh Yyi masa wannan abu ya kuma bayana masa?

Dauda yace Yahweh ya yi haka sabili da maganar Yahweh da kuma saboda Yahweh ya cika nufin sa.

Menene Dauda ya ce dalilin da yasa Allah ya cece Isra'ila?

Dauda Yace Yahweh ya ceci Isra'ila domin su zama mutanen Allah, ya yi wa kansa suna, ya kuma yi mayan al'amura masu ban tsoro domin ƙasar Yahweh.