ha_tq/2sa/07/18.md

355 B

Bayan Natan ya yi magana da Dauda dukkan kalaman da Yahweh ya faɗă masa ya gaya wan Dauda game da dukkan Wahayin, menene Dauda ya yi?

Dauda ya tashi ya je gaban Yahweh ya yi magana da shi.

Bayan jin dukan anabcin da aka yi game da Dauda da iyalinsa, Menene Dauda ya ce Yahweh Y yi masa?

Dauda ya ce Ubangiji Yahweh ya girmama shi bawansa, Dauda.