Yahweh ya ce zai sanya mutanensa Isra'ilawa a wuri, zai kuma kafa su a can, domin su zauna a mazaunin su kuma baza a ƙara wahalshe da su ba daga mugayen mutane ba kamar yadda suka yi masu a da.