Yahweh ya ce ya naɗa Dauda Ya zama mai mulkin mutanen Yahweh Israila, ya nana tare da Dauda a ko ina, ya kuma datse maƙiyan Dauda a gaban sa.