ha_tq/2sa/07/06.md

230 B

Menene Yahweh Ya tambayi Dauda game da kowane Shugaba na Israila har zuwa wanan lokacin?

Yahweh ya tambaye Dauda idan Yahweh ya taɓa cewa " me yasa ba ku gina mini gidan sida ba" ga kowane shugaban Israila da Yahweh ya Zaɓa.