ha_tq/2sa/07/03.md

174 B

Menene Natan ya gaya wa Dauda kafin maganar Yahweh ta zo wurin Natan?

Natan ya faɗăwa Dauda "ka je, ka yi abin da ke cikin zuciyar ka, domin Yahweh na nan tare da kai."