ha_tq/2sa/06/21.md

189 B

Wace amsa ce Dauda ya ba Mikal?

Dauda ya ce ya yi tsalle da rawa a gaban Yahweh ne kuma Yahweh zai ji daɗi, ya kuma kunyata a idanuwansa, amma za a girmama shi a cikin bayin 'Yan mata.