ha_tq/2sa/06/20.md

308 B

Menene MIkal, ɗiyar Saul ta ce ma Dauda?

Mikal, ɗiyar Saul, ta fito ta taryi Dauda ta ce, ''Ina misalin girmamawar da sarkin Isra'ila ya samu yau, wanda ya tsirance kansa yau a idanun bayi 'yan mata cikin barorinsa, kamar ɗaya daga cikin ashararun mutane wanda ba ko kunya ya na tsiraratar da kansa!".