ha_tq/2sa/06/16.md

353 B

Menene amsar Mikal lokacin da ta ga sarki Dauda yana tsalle yana rawa a gaban Yahweh?

Lokacin da Mikal taga sarki na tsalle da rawa a gaban Yahweh, sai ta bashe da Dauda a zuciyarta.

Bayan da aka kafa akwatn alkawarin Yahweh a wurin sa wane irin baiko ne Dauda yayi wa Yahweh?

Sai Dauda ya miƙa hadayun ƙonawa da hadayun salama a gaban Yahweh.