ha_tq/2sa/06/12.md

293 B

Menene yasa Dauda bai haura sama da akawtin alkawarin Allah ba daga gidan Obed Edom zuwa birnnin Dauda ba?

Dauda ya haura sama da akwatin alkawarin Allah daga gidan Obed Ebom saboda Dauda ya ji cewa Yahweh ya alarkaci gidan Obed Edom da komai da yake da shi saboda Akwatin alkawarin Allah.