ha_tq/2sa/06/10.md

139 B

Menene Dauda ya yi da akwatin alkawarin Yahweh bayan mutuwar Uzzah?

Dauda ya sa akwatin alkawarin Allah gefen gidan Obed Edom Bagitite.