ha_tq/2sa/06/08.md

153 B

Yaya ne Dauda ya ji game da abin da Yahweh Ya yi wa Uzza?

Dauda ya yi fushi saboda Yahwehh ya hari Uzzah, kuma Dauda ya ji tsoron Yahweh a ranan nan.