ha_tq/2sa/06/06.md

196 B

Menene ya faru lokacin da suka zo wurin masussukar Nacon?

Lokacin da suka zo wurin masussukar nakon sai san ya yi tutuɓe sai Uzzah kuma ya miƙa hannunsa don ya tare Akwatin alkawarin Allah .