ha_tq/2sa/05/24.md

446 B

Wane irin ƙara ce Yahweh Ya faɗawa Dauda za saurara kafin ya kai masu afka wa filistiyawan?

Yahweh ya faɗa ma Dauda cewa lokacin da ya ji ƙarar takawar Yaƙi cikin iskan da ke bugawa ƙwanƙolin itatuwan tsamiya.

Menene amsar Dauda ga Umurnn Yahweh?

Duada ya yi Kamar yadda Yahweh ya ummurce shi.

Menene Sakamakon Yaƙin Gãba da Fiistiyawa?

Sakamakon wana yaƙin shine Daud ya kashe dukkan Filistiyawa tun dag Geba har zuwa Geza.