ha_tq/2sa/05/17.md

170 B

Menene Filistiyawa suka yi a sa'ada suka ji cewa an naɗa Dauda sarki a Israila?

Filistiyawa suka je neman Dauda lokacin da suka ji cewa an naɗa shi sarki a Israila.