ha_tq/2sa/05/03.md

356 B

Wanene ya Hebron, ya yi alkawari da Dauda , ya kuma naɗa shi sarki?

Duka Dattawan da ke Israila ne suka zo hebron, su ka yi alkawari da Dauda suka kuma naɗa shi ya zama sarki a kan Israila.

Shekara nawa ne Dauda ya yi yana mulki a Urshalima a kan Israila da kuma Yahuza?

Dauda ya yi shekara talatin yana mulki a Urshalima a kan Israila da Yahuza.