ha_tq/2sa/04/11.md

417 B

Menene Dauda ya ce ga me da Rikab da Ba'ana?

Dauda ya ce Rikab da Ba'ana mugaye ne da suka kashe mutum mara laifi a gidan sa a kan gadon sa.

Bisa ga umurnin Dauda, Menene Saurayin ya yi da Rikab da Ba'ana?

Saurayin ya kashe Rikab da Ba'ana ya kuma datse hannuwansu ya kuma rataye su a ta gefen Hebron.

Menene Dauda yaa yi da kan Ishboshet?

Dauda ya sa an bizne Kan Ishboshet a cikin kabarin Abna a hibron.