ha_tq/2sa/03/37.md

473 B

Menene dukan mutanen da kuma Israila su ka gane bayan da suka gane game da tsoron Dauda da Abna?

Dukan mutanen da Israilawa suka gane da cewa ba wai son sarkin bane ya kashe Abna ba.

Menene sarkin yace game da Abna?

Sarkin ya gaya wa barorinsa, ''Ba ku sani basarake da kuma babban mutum ne ya faɗi yau a cikin Isra'ila ba?.

Menene Dauda ya so game da ɗan Zeruya?

Dauda ya so dã Yahweh ya biya mugunta da horonsa don muguntar da yayi, kamar yada ya cancanta.