Dauda ya ce wa Yowab da dukan mutanen sa su yaga kayan su, su saka kayan makoki su kuma yi makoki a gaban gawar Abna.