ha_tq/2sa/03/28.md

193 B

A wane lokaci ne Dauda ya so Yowab ya kashe Abna, menene kuma ya ce game da Yowab da gidan Yowab?

Dauda ya ce bari al'hakin mutuwar Abnar ya faɗi kan Yowab da kuma dukkan gidan mahaifinsa.