ha_tq/2sa/03/21.md

187 B

A taƙaice Menene Abna ya ce Dauda na shiryawa?

Abna ya baiyana wa sarki cewa zai tataro masa dukan Israilawa wurin Dauda don su yi yarjejeniyar da za a naɗa shi sarki a kan Israila.