ha_tq/2sa/03/12.md

226 B

Menene Dauda ya ce dole Abna ya yi kafin ya ga fuskar Dauda ya yi yarjejeniya da shi?

Dauda ya ce wa 'yan sakon Abna cewa ba zai ga fuskar Dauda ba sai dai ya kawo Mikal ɗiyar Saul, tare da shi a lokacin ya zo ya ga Dauda