Abna ya rantse cewa zai tada masaurata daga gidan Saul zuwa Kursiyin Dauda akan Israila da Yahuza, daga Dan ta Biyasheba.