ha_tq/2sa/03/06.md

113 B

Menene Ishboshet ya zargi Abna da abin da ya yi?

Ishboshet ya zargi Abna da kwana da ƙwarƙwara mahaifin sa.