ha_tq/2sa/03/01.md

171 B

A cikin dogon yaƙi a tsakanin gidan Saul da gidan Dauda, wannene yake ƙara ƙarfi da kuma raguwa?

Gidan Dauda ya yi ta ƙara ƙarfi, amma gidan Saul ya yi ta raguwa.