ha_tq/2sa/02/26.md

259 B

Menene Abna ya ce da ya hana Yowab da Abishai daga bin shi?

Abnar ya kira Yowab ya ce, ''Dole ne takobi ya hallakar har abada? Ba ka sani zai zama da ɗaci a ƙarshe ba? Har yaushe zai zamana kafin ka gaya wa mutanenka su janye daga fafarar 'yan uwansu?''