ha_tq/2sa/02/24.md

142 B

A ta ina ne Yowab da Abishai ya bi Abner?

Yowab da Abishai ya bi Abna zuwa tudun Ammah, Wanda ke kusa da Giya ta hanyar zuwa jejin Gibiyo.