ha_tq/2pe/03/17.md

201 B

A maimakon a batar dasu ta wurin rudu da kuma rasa amincinsu, me ne Bitrus ya umurce ƙaunatattun su yi?

Ya umurce su su yi girma a cikin alheri da kuma sanin Ubangijinsu da mai ceto Yesu Almasihu.