ha_tq/2pe/03/14.md

161 B

Menene zai faru da Jahilai da mutane marasa natsuwa wanda suke bata hikiman da an ba Bulus, suke kuma bata wasu nassoshi?

Ayukansu zai kai ga hallakar kansu.