ha_tq/2pe/03/05.md

163 B

Ta yaya aka kafa sammai da duniya, kuma ya aka keɓe su don wuta da kuma ranar shariya da hallakar marasa bi?

An kafasu da kuma keɓe su ta wurin kalmar Allah.