ha_tq/2pe/03/01.md

171 B

Me yasa Bitrus ya rubuta wannan wasika ta biyun?

Ya rubuta domin ya tunashe su da kalmomin da annabawa suka fada a da, kuma game da umurnin Ubangijinsu da mai cetonsu.