ha_tq/2pe/02/10.md

179 B

Su wanene waɗanda aka ɗaukaka da marasa bi basu ji tsoron yi masu sabo ba?

Mala'iku ne waɗanda aka ɗaukaka, wanda basu kawo karar batanci a kan mutane a gaban Ubangiji ba.