ha_tq/2pe/02/07.md

168 B

Menene Allah ya nuna ta rashin ceton wasu da kuma keɓe wasu?

Matakin Allah ya nuna cewa Ubangiji ya san yadda zai ceci masu bi da kuma yadda za a kare masu adalci.