ha_tq/2pe/01/19.md

231 B

Ta yaya zamu tabatar da cewa annabcin akwai tabbaci?

Domin annabcin da an rubuta bai zo daga nufin annabin ba, ko wani annabci daga nufin mutum, amma ta wurin mutane da Ruhu Mai Tsarki ke iza su, wanda sun yi magana daga Allah.