ha_tq/2pe/01/12.md

169 B

Me yasa Bitrus ya yi tunanin cewa ya na da ƙyau ya tuna wa 'yan'uwa game da waɗannan abubuwa?

Domin Yesu Almasihu ya nu na mashi cewa ya yi kusan cire wannan jiki.