ha_tq/2pe/01/10.md

187 B

Idan 'yan'uwa sun yi iyakacin kokarinsu sun tabbatar da kiransu da zabensu, me zai faru?

Baza su yi tuntuɓe ba,ta haka zaku sami shiga cikin mulkin Ubangiji da Maiceto Yesu Almasihu.