ha_tq/2pe/01/03.md

334 B

Ta ya ya ne aka ba da dukan abubuwan ikon na rayuwa da kuma Allahntaka wa Bitrus da kuma wadanda suka karbi bangaskiya?

An basu ta wurin sanin Allah.

Me ya sa Allah ya ba Bitrus da masu karɓan bangaskiya dukka abubuwan iko na rayuwa da Allahntaka, tare da babban alkawari?

Ya yi haka domin su zama masu rabo cikin Allahntaka.