Yehoyacin ya ci ko wace rana a kan tabirin sarki har karshen rayuwarsa. Ana kuma ba shi dan wani kudi na abinci ko wace rana har karshen rayuwarsa.